Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 122 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ سَنُدۡخِلُهُمۡ جَنَّٰتٖ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُ خَٰلِدِينَ فِيهَآ أَبَدٗاۖ وَعۡدَ ٱللَّهِ حَقّٗاۚ وَمَنۡ أَصۡدَقُ مِنَ ٱللَّهِ قِيلٗا ﴾
[النِّسَاء: 122]
﴿والذين آمنوا وعملوا الصالحات سندخلهم جنات تجري من تحتها الأنهار خالدين فيها﴾ [النِّسَاء: 122]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, za mu shigar da su gidajen Aljanna (waɗanda) ƙoramu suna gudana a ƙarƙashinsu, suna masu dawwama a cikinsu har abada bisa ga wa'adin Allah tabbatacce. Wane ne mafi gaskiya daga Allah ga magana |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, za mu shigar da su gidajen Aljanna (waɗanda) ƙoramu suna gudana a ƙarƙashinsu, suna masu dawwama a cikinsu har abada bisa ga wa'adin Allah tabbatacce. Wane ne mafi gaskiya daga Allah ga magana |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, zã mu shigar da su gidãjen Aljanna (waɗanda) ƙõramu sunã gudãna a ƙarƙashinsu, sunã mãsu dawwama a cikinsu har abada bisa ga wa'adin Allah tabbatacce. Wãne ne mafi gaskiya daga Allah ga magana |