Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 126 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَلِلَّهِ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَمَا فِي ٱلۡأَرۡضِۚ وَكَانَ ٱللَّهُ بِكُلِّ شَيۡءٖ مُّحِيطٗا ﴾
[النِّسَاء: 126]
﴿ولله ما في السموات وما في الأرض وكان الله بكل شيء محيطا﴾ [النِّسَاء: 126]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah ke da* (mallakar) abin da ke cikin sammai da kuma abin da ke cikin ƙasa kuma Allah Ya kasance, a dukkan, kome, Mai kewayewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah ke da (mallakar) abin da ke cikin sammai da kuma abin da ke cikin ƙasa kuma Allah Ya kasance, a dukkan, kome, Mai kewayewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah ke da (mallakar) abin da ke cikin sammai da kuma abin da ke cikin ƙasa kuma Allah Yã kasance, a dukkan, kõme, Mai kẽwayewa |