Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 138 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿بَشِّرِ ٱلۡمُنَٰفِقِينَ بِأَنَّ لَهُمۡ عَذَابًا أَلِيمًا ﴾
[النِّسَاء: 138]
﴿بشر المنافقين بأن لهم عذابا أليما﴾ [النِّسَاء: 138]
Abubakar Mahmood Jummi Ka yi wa munafukai bushara da cewa lalle ne suna da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka yi wa munafukai bushara da cewa lalle ne suna da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka yi wa munãfukai bushãra da cẽwa lalle ne sunã da azãba mai raɗaɗi |