Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 137 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ ثُمَّ كَفَرُواْ ثُمَّ ءَامَنُواْ ثُمَّ كَفَرُواْ ثُمَّ ٱزۡدَادُواْ كُفۡرٗا لَّمۡ يَكُنِ ٱللَّهُ لِيَغۡفِرَ لَهُمۡ وَلَا لِيَهۡدِيَهُمۡ سَبِيلَۢا ﴾
[النِّسَاء: 137]
﴿إن الذين آمنوا ثم كفروا ثم آمنوا ثم كفروا ثم ازدادوا كفرا﴾ [النِّسَاء: 137]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suka yi imani, sa'an nan kuma suka kafirta, sa'an nan kuma suka yi imani, sa'an nan kuma suka kafirta sa'an nan kuma suka ƙara kafirci, Allah bai kasance Yana gafarta musu ba, kuma ba zai shiryar da su ga Hanya ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka yi imani, sa'an nan kuma suka kafirta, sa'an nan kuma suka yi imani, sa'an nan kuma suka kafirta sa'an nan kuma suka ƙara kafirci, Allah bai kasance Yana gafarta musu ba, kuma ba zai shiryar da su ga hanya ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni, sa'an nan kuma suka kãfirta, sa'an nan kuma suka yi ĩmani, sa'an nan kuma suka kãfirta sa'an nan kuma suka ƙãra kãfirci, Allah bai kasance Yanã gãfarta musu ba, kuma bã zai shiryar da su ga hanya ba |