Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 139 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿ٱلَّذِينَ يَتَّخِذُونَ ٱلۡكَٰفِرِينَ أَوۡلِيَآءَ مِن دُونِ ٱلۡمُؤۡمِنِينَۚ أَيَبۡتَغُونَ عِندَهُمُ ٱلۡعِزَّةَ فَإِنَّ ٱلۡعِزَّةَ لِلَّهِ جَمِيعٗا ﴾
[النِّسَاء: 139]
﴿الذين يتخذون الكافرين أولياء من دون المؤمنين أيبتغون عندهم العزة فإن العزة﴾ [النِّسَاء: 139]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suke riƙon kafirai masoya, baicin muminai. Shin suna neman izza ne a wurinsu? To, lalle ne izza ga Allah take gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke riƙon kafirai masoya, baicin muminai. Shin suna neman izza ne a wurinsu? To, lalle ne izza ga Allah take gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke riƙon kãfirai masõya, baicin mũminai. Shin sunã nẽman izza ne a wurinsu? To, lalle ne izza ga Allah take gabã ɗaya |