Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 145 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿إِنَّ ٱلۡمُنَٰفِقِينَ فِي ٱلدَّرۡكِ ٱلۡأَسۡفَلِ مِنَ ٱلنَّارِ وَلَن تَجِدَ لَهُمۡ نَصِيرًا ﴾
[النِّسَاء: 145]
﴿إن المنافقين في الدرك الأسفل من النار ولن تجد لهم نصيرا﴾ [النِّسَاء: 145]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, manafukai suna a magangara mafi ƙasƙanci daga wuta. Kuma ba za ka sama musu mataimaki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, manafukai suna a magangara mafi ƙasƙanci daga wuta. Kuma ba za ka sama musu mataimaki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, manãfukai sunã a magangara mafi ƙasƙanci daga wuta. Kuma bã zã ka sãma musu mataimaki ba |