Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 146 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿إِلَّا ٱلَّذِينَ تَابُواْ وَأَصۡلَحُواْ وَٱعۡتَصَمُواْ بِٱللَّهِ وَأَخۡلَصُواْ دِينَهُمۡ لِلَّهِ فَأُوْلَٰٓئِكَ مَعَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَۖ وَسَوۡفَ يُؤۡتِ ٱللَّهُ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ أَجۡرًا عَظِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 146]
﴿إلا الذين تابوا وأصلحوا واعتصموا بالله وأخلصوا دينهم لله فأولئك مع المؤمنين﴾ [النِّسَاء: 146]
Abubakar Mahmood Jummi Sai waɗanda suka tuba, kuma suka gyara, kuma suka nemi fakuwa ga Allah, kuma suka tsarkake addininsu domin Allah, to, waɗannan suna tare da muminai, kuma Allah zai bai wa muminai lada mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai waɗanda suka tuba, kuma suka gyara, kuma suka nemi fakuwa ga Allah, kuma suka tsarkake addininsu domin Allah, to, waɗannan suna tare da muminai, kuma Allah zai bai wa muminai lada mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai waɗanda suka tũba, kuma suka gyãra, kuma suka nẽmi fakuwa ga Allah, kuma suka tsarkake addininsu dõmin Allah, to, waɗannan sunã tãre da mũminai, kuma Allah zai bai wa mũminai lãda mai girma |