Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 144 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَا تَتَّخِذُواْ ٱلۡكَٰفِرِينَ أَوۡلِيَآءَ مِن دُونِ ٱلۡمُؤۡمِنِينَۚ أَتُرِيدُونَ أَن تَجۡعَلُواْ لِلَّهِ عَلَيۡكُمۡ سُلۡطَٰنٗا مُّبِينًا ﴾
[النِّسَاء: 144]
﴿ياأيها الذين آمنوا لا تتخذوا الكافرين أولياء من دون المؤمنين أتريدون أن﴾ [النِّسَاء: 144]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku riƙi kafirai masoya, baicin muminai. Shin, kana nufin ku sanya wa Allah dalili bayyananne a kanku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku riƙi kafirai masoya, baicin muminai. Shin, kana nufin ku sanya wa Allah dalili bayyananne a kanku |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku riƙi kãfirai masõya, baicin mũminai. Shin, kanã nufin ku sanyã wa Allah dalĩli bayyananne a kanku |