Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 169 - النِّسَاء - Page - Juz 6
﴿إِلَّا طَرِيقَ جَهَنَّمَ خَٰلِدِينَ فِيهَآ أَبَدٗاۚ وَكَانَ ذَٰلِكَ عَلَى ٱللَّهِ يَسِيرٗا ﴾
[النِّسَاء: 169]
﴿إلا طريق جهنم خالدين فيها أبدا وكان ذلك على الله يسيرا﴾ [النِّسَاء: 169]
Abubakar Mahmood Jummi Face hanyar Jahannama, suna masu dawwama a cikinta har abada, kuma wannan ya kasance, ga Allah, mai sauƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi Face hanyar Jahannama, suna masu dawwama a cikinta har abada, kuma wannan ya kasance, ga Allah, mai sauƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi Fãce hanyar Jahannama, sunã mãsu dawwama a cikinta har abada, kuma wannan yã kasance, ga Allah, mai sauƙi |