×

Lalle ne waɗanda suka kãfirta, kuma suka yi zãlunci, Allah bai kasance 4:168 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nisa’ ⮕ (4:168) ayat 168 in Hausa

4:168 Surah An-Nisa’ ayat 168 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 168 - النِّسَاء - Page - Juz 6

﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَظَلَمُواْ لَمۡ يَكُنِ ٱللَّهُ لِيَغۡفِرَ لَهُمۡ وَلَا لِيَهۡدِيَهُمۡ طَرِيقًا ﴾
[النِّسَاء: 168]

Lalle ne waɗanda suka kãfirta, kuma suka yi zãlunci, Allah bai kasance Yana yi musu gãfara ba, kuma bã Ya shiryar da su ga hanya

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن الذين كفروا وظلموا لم يكن الله ليغفر لهم ولا ليهديهم طريقا, باللغة الهوسا

﴿إن الذين كفروا وظلموا لم يكن الله ليغفر لهم ولا ليهديهم طريقا﴾ [النِّسَاء: 168]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne waɗanda suka kafirta, kuma suka yi zalunci, Allah bai kasance Yana yi musu gafara ba, kuma ba Ya shiryar da su ga hanya
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne waɗanda suka kafirta, kuma suka yi zalunci, Allah bai kasance Yana yi musu gafara ba, kuma ba Ya shiryar da su ga hanya
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne waɗanda suka kãfirta, kuma suka yi zãlunci, Allah bai kasance Yana yi musu gãfara ba, kuma bã Ya shiryar da su ga hanya
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek