Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 172 - النِّسَاء - Page - Juz 6
﴿لَّن يَسۡتَنكِفَ ٱلۡمَسِيحُ أَن يَكُونَ عَبۡدٗا لِّلَّهِ وَلَا ٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ ٱلۡمُقَرَّبُونَۚ وَمَن يَسۡتَنكِفۡ عَنۡ عِبَادَتِهِۦ وَيَسۡتَكۡبِرۡ فَسَيَحۡشُرُهُمۡ إِلَيۡهِ جَمِيعٗا ﴾
[النِّسَاء: 172]
﴿لن يستنكف المسيح أن يكون عبدا لله ولا الملائكة المقربون ومن يستنكف﴾ [النِّسَاء: 172]
Abubakar Mahmood Jummi Masihu ba ya ƙyamar ya kasance bawa ga Allah, kuma haka mala'ikun nan makusanta. Kuma wanda ya yi ƙyamar bautarSa kuma yi yi girman kai, to, zai tara su zuwa gare shi gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Masihu ba ya ƙyamar ya kasance bawa ga Allah, kuma haka mala'ikun nan makusanta. Kuma wanda ya yi ƙyamar bautarSa kuma yi yi girman kai, to, zai tara su zuwa gare shi gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Masĩhu bã ya ƙyãmar ya kasance bãwa ga Allah, kuma haka malã'ikun nan makusanta. Kuma wanda ya yi ƙyãmar bautarSa kuma yi yi girman kai, to, zai tãra su zuwa gare shi gabã ɗaya |