Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 18 - النِّسَاء - Page - Juz 4
﴿وَلَيۡسَتِ ٱلتَّوۡبَةُ لِلَّذِينَ يَعۡمَلُونَ ٱلسَّيِّـَٔاتِ حَتَّىٰٓ إِذَا حَضَرَ أَحَدَهُمُ ٱلۡمَوۡتُ قَالَ إِنِّي تُبۡتُ ٱلۡـَٰٔنَ وَلَا ٱلَّذِينَ يَمُوتُونَ وَهُمۡ كُفَّارٌۚ أُوْلَٰٓئِكَ أَعۡتَدۡنَا لَهُمۡ عَذَابًا أَلِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 18]
﴿وليست التوبة للذين يعملون السيئات حتى إذا حضر أحدهم الموت قال إني﴾ [النِّسَاء: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Ba tuba ba ce ga waɗanda suke aikatawar munanan ayyuka har idan mutuwa ta halarci ɗayansu ya ce: "Lalle ne ni, na tuba yanzu," kuma ba tuba ba ce ga waɗanda suke mutuwa alhali kuwa suna kafi rai Waɗannan mun yi musu tattalin wata azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba tuba ba ce ga waɗanda suke aikatawar munanan ayyuka har idan mutuwa ta halarci ɗayansu ya ce: "Lalle ne ni, na tuba yanzu," kuma ba tuba ba ce ga waɗanda suke mutuwa alhali kuwa suna kafi rai Waɗannan mun yi musu tattalin wata azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã tũba ba ce ga waɗanda suke aikatãwar mũnanan ayyuka har idan mutuwa ta halarci ɗayansu ya ce: "Lalle ne ni, na tũba yanzu," kuma bã tũba ba ce ga waɗanda suke mutuwa alhãli kuwa sunã kãfi rai Waɗannan mun yi musu tattalin wata azãba mai raɗaɗi |