Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 19 - النِّسَاء - Page - Juz 4
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَا يَحِلُّ لَكُمۡ أَن تَرِثُواْ ٱلنِّسَآءَ كَرۡهٗاۖ وَلَا تَعۡضُلُوهُنَّ لِتَذۡهَبُواْ بِبَعۡضِ مَآ ءَاتَيۡتُمُوهُنَّ إِلَّآ أَن يَأۡتِينَ بِفَٰحِشَةٖ مُّبَيِّنَةٖۚ وَعَاشِرُوهُنَّ بِٱلۡمَعۡرُوفِۚ فَإِن كَرِهۡتُمُوهُنَّ فَعَسَىٰٓ أَن تَكۡرَهُواْ شَيۡـٔٗا وَيَجۡعَلَ ٱللَّهُ فِيهِ خَيۡرٗا كَثِيرٗا ﴾
[النِّسَاء: 19]
﴿ياأيها الذين آمنوا لا يحل لكم أن ترثوا النساء كرها ولا تعضلوهن﴾ [النِّسَاء: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Ku waɗanda suka yi imani! Ba ya halatta a gare ku, ku gaji mata a kan tilas kuma kadaku hana su aure domin ku tafi da sashen abin da kuka ba su, face idan suka zo da wata alfasha* bayya nanniya kuma ku yi zamantakewa da su da alheri sa'an nan idan kun ƙi su, to akwai tsammanin ku ƙi wani abu alhali kuwa Allah Ya sanya wani alheri mai yawaa cikinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku waɗanda suka yi imani! Ba ya halatta a gare ku, ku gaji mata a kan tilas kuma kadaku hana su aure domin ku tafi da sashen abin da kuka ba su, face idan suka zo da wata alfasha bayya nanniya kuma ku yi zamantakewa da su da alheri sa'an nan idan kun ƙi su, to akwai tsammanin ku ƙi wani abu alhali kuwa Allah Ya sanya wani alheri mai yawaa cikinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku waɗanda suka yi ĩmãni! Bã ya halatta a gare ku, ku gãji mãtã a kan tĩlas kuma kadaku hana su aure dõmin ku tafi da sãshen abin da kuka ba su, fãce idan suka zo da wata alfãsha bayya nanniya kuma ku yi zamantakẽwa da su da alhẽri sa'an nan idan kun ƙĩ su, to akwai tsammãnin ku ƙi wani abu alhãli kuwa Allah Ya sanya wani alhẽri mai yawaa cikinsa |