Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 26 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿يُرِيدُ ٱللَّهُ لِيُبَيِّنَ لَكُمۡ وَيَهۡدِيَكُمۡ سُنَنَ ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِكُمۡ وَيَتُوبَ عَلَيۡكُمۡۗ وَٱللَّهُ عَلِيمٌ حَكِيمٞ ﴾
[النِّسَاء: 26]
﴿يريد الله ليبين لكم ويهديكم سنن الذين من قبلكم ويتوب عليكم والله﴾ [النِّسَاء: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Yana nufin Ya bayyana muku, kuma Ya shiryar da ku hanyoyin waɗanda suke a gabaninku kuma Ya karɓi tubanku. Kuma Allah Masani ne Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yana nufin Ya bayyana muku, kuma Ya shiryar da ku hanyoyin waɗanda suke a gabaninku kuma Ya karɓi tubarku. Kuma Allah Masani ne Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yanã nufin Ya bayyana muku, kuma Ya shiryar da ku hanyõyin waɗanda suke a gabãninku kuma Ya karɓi tũbarku. Kuma Allah Masani ne Mai hikima |