Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 25 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَمَن لَّمۡ يَسۡتَطِعۡ مِنكُمۡ طَوۡلًا أَن يَنكِحَ ٱلۡمُحۡصَنَٰتِ ٱلۡمُؤۡمِنَٰتِ فَمِن مَّا مَلَكَتۡ أَيۡمَٰنُكُم مِّن فَتَيَٰتِكُمُ ٱلۡمُؤۡمِنَٰتِۚ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِإِيمَٰنِكُمۚ بَعۡضُكُم مِّنۢ بَعۡضٖۚ فَٱنكِحُوهُنَّ بِإِذۡنِ أَهۡلِهِنَّ وَءَاتُوهُنَّ أُجُورَهُنَّ بِٱلۡمَعۡرُوفِ مُحۡصَنَٰتٍ غَيۡرَ مُسَٰفِحَٰتٖ وَلَا مُتَّخِذَٰتِ أَخۡدَانٖۚ فَإِذَآ أُحۡصِنَّ فَإِنۡ أَتَيۡنَ بِفَٰحِشَةٖ فَعَلَيۡهِنَّ نِصۡفُ مَا عَلَى ٱلۡمُحۡصَنَٰتِ مِنَ ٱلۡعَذَابِۚ ذَٰلِكَ لِمَنۡ خَشِيَ ٱلۡعَنَتَ مِنكُمۡۚ وَأَن تَصۡبِرُواْ خَيۡرٞ لَّكُمۡۗ وَٱللَّهُ غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[النِّسَاء: 25]
﴿ومن لم يستطع منكم طولا أن ينكح المحصنات المؤمنات فمن ما ملكت﴾ [النِّسَاء: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda* bai sami wadata ba daga cikinku bisa ga ya auri 'ya'ya muminai, to, (ya aura) daga abin da hannuwanku na dama suka mallaka, daga kuyanginku muminai. Kuma Allah ne Mafi sani ga imaninku, sashenku daga** sashe. Sai ku aure su da izinin mutanensu. Kuma ku ba su ijarorinsu bisa ga abin da aka sani, suna masu kamun kai ba masu zina ba, kuma ba masu riƙon abokai ba. To, idan aka aure su, sai kuma suka zo da wata alfasha, to, akwai a kansu rabin abin da ko a kan, 'ya'ya daga azaba. wancan (auren kuyanga) ga wanda ya ji tsoron wahala ne daga gare ku. Kuma ku yi haƙuri shi ne mafi alheri a gare ku. Kuma Allah Mai gafara ne Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda bai sami wadata ba daga cikinku bisa ga ya auri 'ya'ya muminai, to, (ya aura) daga abin da hannuwanku na dama suka mallaka, daga kuyanginku muminai. Kuma Allah ne Mafi sani ga imaninku, sashenku daga sashe. Sai ku aure su da izinin mutanensu. Kuma ku ba su ijarorinsu bisa ga abin da aka sani, suna masu kamun kai ba masu zina ba, kuma ba masu riƙon abokai ba. To, idan aka aure su, sai kuma suka zo da wata alfasha, to, akwai a kansu rabin abin da ko a kan, 'ya'ya daga azaba. wancan (auren kuyanga) ga wanda ya ji tsoron wahala ne daga gare ku. Kuma ku yi haƙuri shi ne mafi alheri a gare ku. Kuma Allah Mai gafara ne Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda bai sãmi wadãta ba daga cikinku bisa ga ya auri 'ya'ya mũminai, to, (ya aura) daga abin da hannuwanku na dãma suka mallaka, daga kuyanginku mũminai. Kuma Allah ne Mafi sani ga ĩmãninku, sãshenku daga sãshe. Sai ku aurẽ su da izinin mutãnensu. Kuma ku bã su ijãrõrinsu bisa ga abin da aka sani, suna mãsu kamun kai bã mãsu zina ba, kuma bã mãsu riƙon abõkai ba. To, idan aka aure su, sai kuma suka zo da wata alfãsha, to, akwai a kansu rabin abin da ko a kan, 'ya'ya daga azãba. wancan (auren kuyanga) ga wanda ya ji tsõron wahala ne daga gare ku. Kuma ku yi haƙuri shi ne mafi alhẽri a gare ku. Kuma Allah Mai gãfara ne Mai jin ƙai |