Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 35 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَإِنۡ خِفۡتُمۡ شِقَاقَ بَيۡنِهِمَا فَٱبۡعَثُواْ حَكَمٗا مِّنۡ أَهۡلِهِۦ وَحَكَمٗا مِّنۡ أَهۡلِهَآ إِن يُرِيدَآ إِصۡلَٰحٗا يُوَفِّقِ ٱللَّهُ بَيۡنَهُمَآۗ إِنَّ ٱللَّهَ كَانَ عَلِيمًا خَبِيرٗا ﴾
[النِّسَاء: 35]
﴿وإن خفتم شقاق بينهما فابعثوا حكما من أهله وحكما من أهلها إن﴾ [النِّسَاء: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan kun ji tsoron saɓawar tsakaninsu to ku aika da wani mai sulhu daga mutanensa da wani mai sulhu daga mutanenta*. Idan sun yi nufin gyarawa, Allah zai daidaita tsakaninsu (ma'auran). Lalle ne Allah Ya kasance Masani Mai jarrabawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan kun ji tsoron saɓawar tsakaninsu to ku aika da wani mai sulhu daga mutanensa da wani mai sulhu daga mutanenta. Idan sun yi nufin gyarawa, Allah zai daidaita tsakaninsu (ma'auran). Lalle ne Allah Ya kasance Masani Mai jarrabawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan kun ji tsõron sãɓãwar tsakãninsu to ku aika da wani mai sulhu daga mutãnensa da wani mai sulhu daga mutãnenta. Idan sun yi nufin gyãrãwa, Allah zai daidaita tsakãninsu (ma'auran). Lalle ne Allah Yã kasance Masani Mai jarrabãwa |