Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 34 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿ٱلرِّجَالُ قَوَّٰمُونَ عَلَى ٱلنِّسَآءِ بِمَا فَضَّلَ ٱللَّهُ بَعۡضَهُمۡ عَلَىٰ بَعۡضٖ وَبِمَآ أَنفَقُواْ مِنۡ أَمۡوَٰلِهِمۡۚ فَٱلصَّٰلِحَٰتُ قَٰنِتَٰتٌ حَٰفِظَٰتٞ لِّلۡغَيۡبِ بِمَا حَفِظَ ٱللَّهُۚ وَٱلَّٰتِي تَخَافُونَ نُشُوزَهُنَّ فَعِظُوهُنَّ وَٱهۡجُرُوهُنَّ فِي ٱلۡمَضَاجِعِ وَٱضۡرِبُوهُنَّۖ فَإِنۡ أَطَعۡنَكُمۡ فَلَا تَبۡغُواْ عَلَيۡهِنَّ سَبِيلًاۗ إِنَّ ٱللَّهَ كَانَ عَلِيّٗا كَبِيرٗا ﴾
[النِّسَاء: 34]
﴿الرجال قوامون على النساء بما فضل الله بعضهم على بعض وبما أنفقوا﴾ [النِّسَاء: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Maza masu tsayuwa ne* a kan mata, saboda abin da Allah Ya fifita sashensu da shi a kan sashe kuma saboda abin da suka ciyar daga dukiyoyinsu. To, salihanmata masu ɗa'a ne, masu tsarewa ga gaibi saboda abin da Allah Ya tsare. Kuma waɗanda kuke tsoron bijirewarsu, to, ku yi musu gargaɗi, kuma ku ƙaurace musu a cikin wuraren kwanciya, kuma ku doke su. Sa'an nan kuma, idan sun yi muku ɗa'a, to, kada ku nemiwata hanya a kansu. Lalle ne Allah Ya kasance Maɗaukaki, Mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Maza masu tsayuwa ne a kan mata, saboda abin da Allah Ya fifita sashensu da shi a kan sashe kuma saboda abin da suka ciyar daga dukiyoyinsu. To, salihanmata masu ɗa'a ne, masu tsarewa ga gaibi saboda abin da Allah Ya tsare. Kuma waɗanda kuke tsoron bijirewarsu, to, ku yi musu gargaɗi, kuma ku ƙaurace musu a cikin wuraren kwanciya, kuma ku doke su. Sa'an nan kuma, idan sun yi muku ɗa'a, to, kada ku nemiwata hanya a kansu. Lalle ne Allah Ya kasance Maɗaukaki, Mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Maza mãsu tsayuwa ne a kan mãtã, sabõda abin da Allah Ya fifita sãshensu da shi a kan sãshe kuma sabõda abin da suka ciyar daga dũkiyõyinsu. To, sãlihanmãtã mãsu ɗã'a ne, mãsu tsarẽwa ga gaibi sabõda abin da Allah Ya tsare. Kuma waɗanda kuke tsõron bijirewarsu, to, ku yi musu gargaɗi, kuma ku ƙaurace musu a cikin wurãren kwanciya, kuma ku dõke su. Sa'an nan kuma, idan sun yi muku ɗa'a, to, kada ku nẽmiwata hanya a kansu. Lalle ne Allah Yã kasance Maɗaukaki, Mai girma |