×

Kuma ku bauta wa *Allah kuma kada ku haɗa wani da Shi, 4:36 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nisa’ ⮕ (4:36) ayat 36 in Hausa

4:36 Surah An-Nisa’ ayat 36 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 36 - النِّسَاء - Page - Juz 5

﴿۞ وَٱعۡبُدُواْ ٱللَّهَ وَلَا تُشۡرِكُواْ بِهِۦ شَيۡـٔٗاۖ وَبِٱلۡوَٰلِدَيۡنِ إِحۡسَٰنٗا وَبِذِي ٱلۡقُرۡبَىٰ وَٱلۡيَتَٰمَىٰ وَٱلۡمَسَٰكِينِ وَٱلۡجَارِ ذِي ٱلۡقُرۡبَىٰ وَٱلۡجَارِ ٱلۡجُنُبِ وَٱلصَّاحِبِ بِٱلۡجَنۢبِ وَٱبۡنِ ٱلسَّبِيلِ وَمَا مَلَكَتۡ أَيۡمَٰنُكُمۡۗ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يُحِبُّ مَن كَانَ مُخۡتَالٗا فَخُورًا ﴾
[النِّسَاء: 36]

Kuma ku bauta wa *Allah kuma kada ku haɗa wani da Shi, kuma ga mahaifa ku yi kyautatãwa, kuma ga ma'abũcin zumunta da marãyu da matalauta, da maƙwabci ma'abũcin kusanta, da maƙwabci manĩsanci, da abõki a gẽfe da ɗan hanya, da abin da hannuwanku na dãma suka mallaka. Lalle ne Allah bã Ya son wanda ya kasance mai tãƙama, mai yawan alfahari

❮ Previous Next ❯

ترجمة: واعبدوا الله ولا تشركوا به شيئا وبالوالدين إحسانا وبذي القربى واليتامى والمساكين, باللغة الهوسا

﴿واعبدوا الله ولا تشركوا به شيئا وبالوالدين إحسانا وبذي القربى واليتامى والمساكين﴾ [النِّسَاء: 36]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma ku bauta wa *Allah kuma kada ku haɗa wani da Shi, kuma ga mahaifa ku yi kyautatawa, kuma ga ma'abucin zumunta da marayu da matalauta, da maƙwabci ma'abucin kusanta, da maƙwabci manisanci, da aboki a gefe da ɗan hanya, da abin da hannuwanku na dama suka mallaka. Lalle ne Allah ba Ya son wanda ya kasance mai taƙama, mai yawan alfahari
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ku bauta wa Allah kuma kada ku haɗa wani da Shi, kuma ga mahaifa ku yi kyautatawa, kuma ga ma'abucin zumunta da marayu da matalauta, da maƙwabci ma'abucin kusanta, da maƙwabci manisanci, da aboki a gefe da ɗan hanya, da abin da hannuwanku na dama suka mallaka. Lalle ne Allah ba Ya son wanda ya kasance mai taƙama, mai yawan alfahari
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ku bauta wa Allah kuma kada ku haɗa wani da Shi, kuma ga mahaifa ku yi kyautatãwa, kuma ga ma'abũcin zumunta da marãyu da matalauta, da maƙwabci ma'abũcin kusanta, da maƙwabci manĩsanci, da abõki a gẽfe da ɗan hanya, da abin da hannuwanku na dãma suka mallaka. Lalle ne Allah bã Ya son wanda ya kasance mai tãƙama, mai yawan alfahari
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek