Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 42 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿يَوۡمَئِذٖ يَوَدُّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَعَصَوُاْ ٱلرَّسُولَ لَوۡ تُسَوَّىٰ بِهِمُ ٱلۡأَرۡضُ وَلَا يَكۡتُمُونَ ٱللَّهَ حَدِيثٗا ﴾
[النِّسَاء: 42]
﴿يومئذ يود الذين كفروا وعصوا الرسول لو تسوى بهم الأرض ولا يكتمون﴾ [النِّسَاء: 42]
Abubakar Mahmood Jummi A ranar nan, waɗanda suka kafirta kuma suka saɓa wa Manzo, suna gurin da an baje ƙasa dasu, kuma ba su ɓoye wa Allah wani labari |
Abubakar Mahmoud Gumi A ranar nan, waɗanda suka kafirta kuma suka saɓa wa Manzo, suna gurin da an baje ƙasa dasu, kuma ba su ɓoye wa Allah wani labari |
Abubakar Mahmoud Gumi A rãnar nan, waɗanda suka kãfirta kuma suka sãɓã wa Manzo, sunã gũrin dã an baje ƙasa dasu, kuma bã su ɓõye wa Allah wani labãri |