Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 79 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿مَّآ أَصَابَكَ مِنۡ حَسَنَةٖ فَمِنَ ٱللَّهِۖ وَمَآ أَصَابَكَ مِن سَيِّئَةٖ فَمِن نَّفۡسِكَۚ وَأَرۡسَلۡنَٰكَ لِلنَّاسِ رَسُولٗاۚ وَكَفَىٰ بِٱللَّهِ شَهِيدٗا ﴾
[النِّسَاء: 79]
﴿ما أصابك من حسنة فمن الله وما أصابك من سيئة فمن نفسك﴾ [النِّسَاء: 79]
Abubakar Mahmood Jummi Abin da ya same ka daga alheri, to, daga Allah yake, kuma abin da ya same ka daga sharri, to, daga kanka yake, kuma Mun aike ka zuwa ga mutane, (kana) Manzo, kuma Allah Ya isa ga zama shaida |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da ya same ka daga alheri, to, daga Allah yake, kuma abin da ya same ka daga sharri, to, daga kanka yake, kuma Mun aike ka zuwa ga mutane, (kana) Manzo, kuma Allah Ya isa ga zama shaida |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da ya sãme ka daga alhẽri, to, daga Allah yake, kuma abin da ya sãme ka daga sharri, to, daga kanka yake, kuma Mun aike ka zuwa ga mutãne, (kana) Manzo, kuma Allah Yã isa ga zama shaida |