Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 78 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿أَيۡنَمَا تَكُونُواْ يُدۡرِككُّمُ ٱلۡمَوۡتُ وَلَوۡ كُنتُمۡ فِي بُرُوجٖ مُّشَيَّدَةٖۗ وَإِن تُصِبۡهُمۡ حَسَنَةٞ يَقُولُواْ هَٰذِهِۦ مِنۡ عِندِ ٱللَّهِۖ وَإِن تُصِبۡهُمۡ سَيِّئَةٞ يَقُولُواْ هَٰذِهِۦ مِنۡ عِندِكَۚ قُلۡ كُلّٞ مِّنۡ عِندِ ٱللَّهِۖ فَمَالِ هَٰٓؤُلَآءِ ٱلۡقَوۡمِ لَا يَكَادُونَ يَفۡقَهُونَ حَدِيثٗا ﴾
[النِّسَاء: 78]
﴿أينما تكونوا يدرككم الموت ولو كنتم في بروج مشيدة وإن تصبهم حسنة﴾ [النِّسَاء: 78]
Abubakar Mahmood Jummi Inda duk kuka kasance, mutuwa za ta riske ku, kuma ko da kun kasance ne a cikin ganuwoyi ingatattu!" Kuma idan wani alheri ya same su sai su ce: "Wannan daga wurin Allah ne," kuma idan wata cuta ta same su, sai su ce: "Wannan daga gare ka ne."Ka ce: "Dukkansu daga Allah ne." To, me ya sami waɗannan mutane, ba su kusantar fahimtar magana |
Abubakar Mahmoud Gumi Inda duk kuka kasance, mutuwa za ta riske ku, kuma ko da kun kasance ne a cikin ganuwoyi ingatattu!"Kuma idan wani alheri ya same su sai su ce: "Wannan daga wurin Allah ne," kuma idan wata cuta ta same su, sai su ce: "Wannan daga gare ka ne."Ka ce: "Dukkansu daga Allah ne." To, me ya sami waɗannan mutane, ba su kusantar fahimtar magana |
Abubakar Mahmoud Gumi Inda duk kuka kasance, mutuwa zã ta riske ku, kuma kõ da kun kasance ne a cikin gãnuwõyi ingãtattu!"Kuma idan wani alhẽri ya sãme su sai su ce: "Wannan daga wurin Allah ne," kuma idan wata cũta ta sãme su, sai su ce: "Wannan daga gare ka ne."Ka ce: "Dukkansu daga Allah ne." To, me ya sãmi waɗannan mutãne, bã su kusantar fahimtar magana |