×

Allah bãbu abin bautawa face Shi. Lalle ne haƙĩƙa Yana tãra* ku 4:87 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nisa’ ⮕ (4:87) ayat 87 in Hausa

4:87 Surah An-Nisa’ ayat 87 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 87 - النِّسَاء - Page - Juz 5

﴿ٱللَّهُ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَۚ لَيَجۡمَعَنَّكُمۡ إِلَىٰ يَوۡمِ ٱلۡقِيَٰمَةِ لَا رَيۡبَ فِيهِۗ وَمَنۡ أَصۡدَقُ مِنَ ٱللَّهِ حَدِيثٗا ﴾
[النِّسَاء: 87]

Allah bãbu abin bautawa face Shi. Lalle ne haƙĩƙa Yana tãra* ku har zuwa ga Yinin ¡iyãma bãbu shakka a cikinsa. Kuma wãne ne mafi gaskiya daga Allah ga ãbãri

❮ Previous Next ❯

ترجمة: الله لا إله إلا هو ليجمعنكم إلى يوم القيامة لا ريب فيه, باللغة الهوسا

﴿الله لا إله إلا هو ليجمعنكم إلى يوم القيامة لا ريب فيه﴾ [النِّسَاء: 87]

Abubakar Mahmood Jummi
Allah babu abin bautawa face Shi. Lalle ne haƙiƙa Yana tara* ku har zuwa ga Yinin ¡iyama babu shakka a cikinsa. Kuma wane ne mafi gaskiya daga Allah ga abari
Abubakar Mahmoud Gumi
Allah babu abin bautawa face Shi. Lalle ne haƙiƙa Yana tara ku har zuwa ga Yinin ¡iyama babu shakka a cikinsa. Kuma wane ne mafi gaskiya daga Allah ga 1abari
Abubakar Mahmoud Gumi
Allah bãbu abin bautawa face Shi. Lalle ne haƙĩƙa Yana tãra ku har zuwa ga Yinin ¡iyãma bãbu shakka a cikinsa. Kuma wãne ne mafi gaskiya daga Allah ga 1ãbãri
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek