Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 86 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَإِذَا حُيِّيتُم بِتَحِيَّةٖ فَحَيُّواْ بِأَحۡسَنَ مِنۡهَآ أَوۡ رُدُّوهَآۗ إِنَّ ٱللَّهَ كَانَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٍ حَسِيبًا ﴾
[النِّسَاء: 86]
﴿وإذا حييتم بتحية فحيوا بأحسن منها أو ردوها إن الله كان على﴾ [النِّسَاء: 86]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan an gaishe* ku da wata gaisuwa, to, ku yi gaisuwa da abin da yake mafi kyau daga gare ta, ko kuwa ku mayar da ita. Kuma Allah Ya kasance a kan dukkan kome Mai lissafi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan an gaishe ku da wata gaisuwa, to, ku yi gaisuwa da abin da yake mafi kyau daga gare ta, ko kuwa ku mayar da ita. Kuma Allah Ya kasance a kan dukkan kome Mai lissafi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan an gaishe ku da wata gaisuwa, to, ku yi gaisuwa da abin da yake mafi kyau daga gare ta, kõ kuwa ku mayar da ita. Kuma Allah Yã kasance a kan dukkan kõme Mai lissãfi |