Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 88 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿۞ فَمَا لَكُمۡ فِي ٱلۡمُنَٰفِقِينَ فِئَتَيۡنِ وَٱللَّهُ أَرۡكَسَهُم بِمَا كَسَبُوٓاْۚ أَتُرِيدُونَ أَن تَهۡدُواْ مَنۡ أَضَلَّ ٱللَّهُۖ وَمَن يُضۡلِلِ ٱللَّهُ فَلَن تَجِدَ لَهُۥ سَبِيلٗا ﴾
[النِّسَاء: 88]
﴿فما لكم في المنافقين فئتين والله أركسهم بما كسبوا أتريدون أن تهدوا﴾ [النِّسَاء: 88]
Abubakar Mahmood Jummi To, mene ne ya same* ku a cikin munafukai kun zama ƙungiya biyu, alhali kuwa Allah ne Ya mayar da su saboda abin da suka tsirfanta? Shin, kuna nufin ku shiryar da wanda Allah Ya ɓatar ne? Kuma wanda Allah Ya ɓatar to ba za ka sami wata hanya ba zuwa gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, mene ne ya same ku a cikin munafukai kun zama ƙungiya biyu, alhali kuwa Allah ne Ya mayar da su saboda abin da suka tsirfanta? Shin, kuna nufin ku shiryar da wanda Allah Ya ɓatar ne? Kuma wanda Allah Ya ɓatar to ba za ka sami wata hanya ba zuwa gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, mẽne ne ya sãme ku a cikin munãfukai kun zama ƙungiya biyu, alhãli kuwa Allah ne Ya mayar da su sabõda abin da suka tsirfanta? Shin, kunã nufin ku shiryar da wanda Allah Ya ɓatar ne? Kuma wanda Allah Ya ɓatar to bã zã ka sãmi wata hanya ba zuwa gare shi |