Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 89 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَدُّواْ لَوۡ تَكۡفُرُونَ كَمَا كَفَرُواْ فَتَكُونُونَ سَوَآءٗۖ فَلَا تَتَّخِذُواْ مِنۡهُمۡ أَوۡلِيَآءَ حَتَّىٰ يُهَاجِرُواْ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِۚ فَإِن تَوَلَّوۡاْ فَخُذُوهُمۡ وَٱقۡتُلُوهُمۡ حَيۡثُ وَجَدتُّمُوهُمۡۖ وَلَا تَتَّخِذُواْ مِنۡهُمۡ وَلِيّٗا وَلَا نَصِيرًا ﴾
[النِّسَاء: 89]
﴿ودوا لو تكفرون كما كفروا فتكونون سواء فلا تتخذوا منهم أولياء حتى﴾ [النِّسَاء: 89]
Abubakar Mahmood Jummi Suna gurin ku kafirta kamar yadda suka kafirta, domin ku kasance daidai. Saboda haka kada ku riƙi wasu masoya daga cikinsu, sai sun yo hijira a cikin hanyar Allah. Sa'an nan idan sun juya, to, ku kama su kuma ku kashe su inda duk kuka same su. Kuma kada ku riƙi wani masoyi daga gare su ko wani mataimaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna gurin ku kafirta kamar yadda suka kafirta, domin ku kasance daidai. Saboda haka kada ku riƙi wasu masoya daga cikinsu, sai sun yo hijira a cikin hanyar Allah. Sa'an nan idan sun juya, to, ku kama su kuma ku kashe su inda duk kuka same su. Kuma kada ku riƙi wani masoyi daga gare su ko wani mataimaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna gũrin ku kãfirta kamar yadda suka kãfirta, dõmin ku kasance daidai. Sabõda haka kada ku riƙi wasu masõya daga cikinsu, sai sun yõ hijira a cikin hanyar Allah. Sa'an nan idan sun jũya, to, ku kãmã su kuma ku kashe su inda duk kuka sãme su. Kuma kada ku riƙi wani masõyi daga gare su ko wani mataimaki |