Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 98 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿إِلَّا ٱلۡمُسۡتَضۡعَفِينَ مِنَ ٱلرِّجَالِ وَٱلنِّسَآءِ وَٱلۡوِلۡدَٰنِ لَا يَسۡتَطِيعُونَ حِيلَةٗ وَلَا يَهۡتَدُونَ سَبِيلٗا ﴾
[النِّسَاء: 98]
﴿إلا المستضعفين من الرجال والنساء والولدان لا يستطيعون حيلة ولا يهتدون سبيلا﴾ [النِّسَاء: 98]
Abubakar Mahmood Jummi Face waɗanda aka raunana daga maza da mata da yara waɗanda ba su iya yin wata dabara, kuma ba su shiryuwa ga hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Face waɗanda aka raunana daga maza da mata da yara waɗanda ba su iya yin wata dabara, kuma ba su shiryuwa ga hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Fãce waɗanda aka raunana daga maza da mãtã da yãra waɗanda bã su iya yin wata dabãra, kuma bã su shiryuwa ga hanya |