Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 99 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿فَأُوْلَٰٓئِكَ عَسَى ٱللَّهُ أَن يَعۡفُوَ عَنۡهُمۡۚ وَكَانَ ٱللَّهُ عَفُوًّا غَفُورٗا ﴾
[النِّسَاء: 99]
﴿فأولئك عسى الله أن يعفو عنهم وكان الله عفوا غفورا﴾ [النِّسَاء: 99]
Abubakar Mahmood Jummi To, waɗannan akwai tsammanin Allah Ya yafe laifi daga gare su, kuma Allah Ya kasance Mai yafewa ne, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi To, waɗannan akwai tsammanin Allah Ya yafe laifi daga gare su, kuma Allah Ya kasance Mai yafewa ne, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi To, waɗannan akwai tsammãnin Allah Ya yãfe laifi daga gare su, kuma Allah Yã kasance Mai yãfẽwa ne, Mai gãfara |