Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 57 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿لَخَلۡقُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ أَكۡبَرُ مِنۡ خَلۡقِ ٱلنَّاسِ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَ ٱلنَّاسِ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[غَافِر: 57]
﴿لخلق السموات والأرض أكبر من خلق الناس ولكن أكثر الناس لا يعلمون﴾ [غَافِر: 57]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle halittar sammai da ƙasa, ita ce mafi girma daga halittar mutane, kuma amma mafi yawan mutane ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle halittar sammai da ƙasa, ita ce mafi girma daga halittar mutane, kuma amma mafi yawan mutane ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle halittar sammai da ƙasã, ita ce mafi girma daga halittar mutãne, kuma amma mafi yawan mutãne ba su sani ba |