Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 58 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿وَمَا يَسۡتَوِي ٱلۡأَعۡمَىٰ وَٱلۡبَصِيرُ وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ وَلَا ٱلۡمُسِيٓءُۚ قَلِيلٗا مَّا تَتَذَكَّرُونَ ﴾
[غَافِر: 58]
﴿وما يستوي الأعمى والبصير والذين آمنوا وعملوا الصالحات ولا المسيء قليلا ما﴾ [غَافِر: 58]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma makaho da mai gani ba su daidaita kuma waɗanda suka yi imani suka, aikata ayyukan ƙwarai da mai munanawa ba su daidaita. Kaɗan ƙwarai, kuke yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma makaho da mai gani ba su daidaita kuma waɗanda suka yi imani suka, aikata ayyukan ƙwarai da mai munanawa ba su daidaita. Kaɗan ƙwarai, kuke yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma makãho da mai gani bã su daidaita kuma waɗanda suka yi ĩmãni suka, aikata ayyukan ƙwarai da mai mũnanãwa bã su daidaita. Kaɗan ƙwarai, kuke yin tunãni |