Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 56 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ يُجَٰدِلُونَ فِيٓ ءَايَٰتِ ٱللَّهِ بِغَيۡرِ سُلۡطَٰنٍ أَتَىٰهُمۡ إِن فِي صُدُورِهِمۡ إِلَّا كِبۡرٞ مَّا هُم بِبَٰلِغِيهِۚ فَٱسۡتَعِذۡ بِٱللَّهِۖ إِنَّهُۥ هُوَ ٱلسَّمِيعُ ٱلۡبَصِيرُ ﴾
[غَافِر: 56]
﴿إن الذين يجادلون في آيات الله بغير سلطان أتاهم إن في صدورهم﴾ [غَافِر: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle waɗanda ke jayayya a cikin ayoyin Allah, ba game da wani dalili wanda ya je musu ba, babu kome a cikin kirazansu, face girman kai, ba su zama masu isa ga gurinsu ba, saboda haka ka nemi tsari daga Allah. Lalle Shi, Shi ne Mai ji, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle waɗanda ke jayayya a cikin ayoyin Allah, ba game da wani dalili wanda ya je musu ba, babu kome a cikin kirazansu, face girman kai, ba su zama masu isa ga gurinsu ba, saboda haka ka nemi tsari daga Allah. Lalle Shi, Shi ne Mai ji, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle waɗanda ke jãyayya a cikin ãyõyin Allah, bã game da wani dalĩli wanda ya jẽ musu ba, bãbu kõme a cikin kirãzansu, fãce girman kai, ba su zama mãsu isa ga gũrinsu ba, sabõda haka ka nẽmi tsari daga Allah. Lalle Shĩ, Shĩ ne Mai ji, Mai gani |