Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 70 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿ٱلَّذِينَ كَذَّبُواْ بِٱلۡكِتَٰبِ وَبِمَآ أَرۡسَلۡنَا بِهِۦ رُسُلَنَاۖ فَسَوۡفَ يَعۡلَمُونَ ﴾
[غَافِر: 70]
﴿الذين كذبوا بالكتاب وبما أرسلنا به رسلنا فسوف يعلمون﴾ [غَافِر: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suka ƙaryata, game da Littafin, kuma da abin da Muka aika Manzanninmu da shi. To, za su sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka ƙaryata, game da Littafin, kuma da abin da Muka aika Manzanninmu da shi. To, za su sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka ƙaryata, game da Littãfin, kuma da abin da Muka aika Manzanninmu da shi. To, za su sani |