Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 69 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿أَلَمۡ تَرَ إِلَى ٱلَّذِينَ يُجَٰدِلُونَ فِيٓ ءَايَٰتِ ٱللَّهِ أَنَّىٰ يُصۡرَفُونَ ﴾
[غَافِر: 69]
﴿ألم تر إلى الذين يجادلون في آيات الله أنى يصرفون﴾ [غَافِر: 69]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe, ba ka gani ba ga waɗanda ke jayayya a cikin ayoyin Allah, yadda ake karkatar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, ba ka gani ba ga waɗanda ke jayayya a cikin ayoyin Allah, yadda ake karkatar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, ba ka gani ba ga waɗanda ke jãyayya a cikin ãyõyin Allah, yadda ake karkatar da su |