Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 76 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿ٱدۡخُلُوٓاْ أَبۡوَٰبَ جَهَنَّمَ خَٰلِدِينَ فِيهَاۖ فَبِئۡسَ مَثۡوَى ٱلۡمُتَكَبِّرِينَ ﴾
[غَافِر: 76]
﴿ادخلوا أبواب جهنم خالدين فيها فبئس مثوى المتكبرين﴾ [غَافِر: 76]
Abubakar Mahmood Jummi Ku shiga kofofin Jahannama kuna madawwama a cikinta. To, mazaunin masu girman kai ya munana |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku shiga kofofin Jahannama kuna madawwama a cikinta. To, mazaunin masu girman kai ya munana |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku shiga kofõfin Jahannama kunã madawwama a cikinta. To, mazaunin mãsu girman kai yã mũnana |