Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 75 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿ذَٰلِكُم بِمَا كُنتُمۡ تَفۡرَحُونَ فِي ٱلۡأَرۡضِ بِغَيۡرِ ٱلۡحَقِّ وَبِمَا كُنتُمۡ تَمۡرَحُونَ ﴾
[غَافِر: 75]
﴿ذلكم بما كنتم تفرحون في الأرض بغير الحق وبما كنتم تمرحون﴾ [غَافِر: 75]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan domin abin da kuka kasance ne kuna farin ciki da shi, a cikin ƙasa, ba da hakki ba, kuma da abin da kuka kasance kuna yi na nishaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan domin abin da kuka kasance ne kuna farin ciki da shi, a cikin ƙasa, ba da hakki ba, kuma da abin da kuka kasance kuna yi na nishaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan dõmin abin da kuka kasance ne kunã farin ciki da shi, a cikin ƙasã, bã da hakki ba, kuma da abin da kuka kasance kunã yi na nishãɗi |