Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 77 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿فَٱصۡبِرۡ إِنَّ وَعۡدَ ٱللَّهِ حَقّٞۚ فَإِمَّا نُرِيَنَّكَ بَعۡضَ ٱلَّذِي نَعِدُهُمۡ أَوۡ نَتَوَفَّيَنَّكَ فَإِلَيۡنَا يُرۡجَعُونَ ﴾
[غَافِر: 77]
﴿فاصبر إن وعد الله حق فإما نرينك بعض الذي نعدهم أو نتوفينك﴾ [غَافِر: 77]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka ka yi haƙuri. Lalle wa'adin Allah gaskiya ne. To, ko dai lalle Mu nuna maka sashen abin da Muka yi musu wa'adi da shi ko kuwa lalle Mu karɓi ranka, to, zuwa gare Mu ake mayar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka ka yi haƙuri. Lalle wa'adin Allah gaskiya ne. To, ko dai lalle Mu nuna maka sashen abin da Muka yi musu wa'adi da shi ko kuwa lalle Mu karɓi ranka, to, zuwa gare Mu ake mayar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka ka yi haƙuri. Lalle wa'adin Allah gaskiya ne. To, kõ dai lalle Mu nũna maka sãshen abin da Muka yi musu wa'adi da shi kõ kuwa lalle Mu karɓi ranka, to, zuwa gare Mu ake mayar da su |