Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 81 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿وَيُرِيكُمۡ ءَايَٰتِهِۦ فَأَيَّ ءَايَٰتِ ٱللَّهِ تُنكِرُونَ ﴾
[غَافِر: 81]
﴿ويريكم آياته فأي آيات الله تنكرون﴾ [غَافِر: 81]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ya nuna muku ayoyin Sa. To, wane ayoyin Allah kuke musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya nuna muku ayoyinSa. To, wane ayoyin Allah kuke musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya nũna muku ayõyinSa. To, wane ãyõyin Allah kuke musu |