Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 82 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿أَفَلَمۡ يَسِيرُواْ فِي ٱلۡأَرۡضِ فَيَنظُرُواْ كَيۡفَ كَانَ عَٰقِبَةُ ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡۚ كَانُوٓاْ أَكۡثَرَ مِنۡهُمۡ وَأَشَدَّ قُوَّةٗ وَءَاثَارٗا فِي ٱلۡأَرۡضِ فَمَآ أَغۡنَىٰ عَنۡهُم مَّا كَانُواْ يَكۡسِبُونَ ﴾
[غَافِر: 82]
﴿أفلم يسيروا في الأرض فينظروا كيف كان عاقبة الذين من قبلهم كانوا﴾ [غَافِر: 82]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe fa, ba su yi tafiya a cikin ƙasa ba, domin su duba yadda aƙibar waɗanda ke a gabaninsu ta kasance? Sun kasance mafi yawa daga gare su. Kuma sun fi tsananin ƙarfi, da (yawan) gurabun sana'o'i a cikin ƙasa. To, abin da suka kasance suna aikatawa bai wadatar da su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe fa, ba su yi tafiya a cikin ƙasa ba, domin su duba yadda aƙibar waɗanda ke a gabaninsu ta kasance? Sun kasance mafi yawa daga gare su. Kuma sun fi tsananin ƙarfi, da (yawan) gurabun sana'o'i a cikin ƙasa. To, abin da suka kasance suna aikatawa bai wadatar da su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe fa, ba su yi tafiya a cikin ƙasã ba, dõmin su dũba yadda ãƙibar waɗanda ke a gabãninsu ta kasance? Sun kasance mafi yawa daga gare su. Kuma sun fi tsananin ƙarfi, da (yawan) gurãbun sanã'õ'i a cikin ƙasã. To, abin da suka kasance sunã aikatãwa bai wadãtar da su ba |