Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 7 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿ٱلَّذِينَ لَا يُؤۡتُونَ ٱلزَّكَوٰةَ وَهُم بِٱلۡأٓخِرَةِ هُمۡ كَٰفِرُونَ ﴾
[فُصِّلَت: 7]
﴿الذين لا يؤتون الزكاة وهم بالآخرة هم كافرون﴾ [فُصِّلَت: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda ba su bayar da zakka, kuma su a game da Lahira su kafirai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda ba su bayar da zakka, kuma su a game da Lahira su kafirai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda bã su bãyar da zakka, kuma sũ a game da Lãhira su kafirai ne |