Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 8 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ لَهُمۡ أَجۡرٌ غَيۡرُ مَمۡنُونٖ ﴾ 
[فُصِّلَت: 8]
﴿إن الذين آمنوا وعملوا الصالحات لهم أجر غير ممنون﴾ [فُصِّلَت: 8]
| Abubakar Mahmood Jummi Lalle wɗdanda suka yi imani, Kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, suna da wani sakamako wanda bai yankewa  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle wɗdanda suka yi imani, Kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, suna da wani sakamako wanda bai yankewa  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle wɗdanda suka yi ĩmãni, Kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sunã da wani sakamako wanda bai yankẽwa  |