Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 6 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿قُلۡ إِنَّمَآ أَنَا۠ بَشَرٞ مِّثۡلُكُمۡ يُوحَىٰٓ إِلَيَّ أَنَّمَآ إِلَٰهُكُمۡ إِلَٰهٞ وَٰحِدٞ فَٱسۡتَقِيمُوٓاْ إِلَيۡهِ وَٱسۡتَغۡفِرُوهُۗ وَوَيۡلٞ لِّلۡمُشۡرِكِينَ ﴾
[فُصِّلَت: 6]
﴿قل إنما أنا بشر مثلكم يوحى إلي أنما إلهكم إله واحد فاستقيموا﴾ [فُصِّلَت: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ni mutum kawai ne kamarku, ana yin wahayi zuwa gare ni cewa abin bautawarku, abin bautawa guda ne. Sai ku daidaitu zuwa gare Shi, kuma ku nemi gafararSa." Kuma bone ya tabbata ga masu yin shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ni mutum kawai ne kamarku, ana yin wahayi zuwa gare ni cewa abin bautawarku, abin bautawa guda ne. Sai ku daidaitu zuwa gare Shi, kuma ku nemi gafararSa." Kuma bone ya tabbata ga masu yin shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Nĩ mutum kawai ne kamarku, ãnã yin wahayi zuwa gare ni cẽwa abin bautãwarku, abin bautãwa guda ne. Sai ku daidaitu zuwa gare Shi, kuma ku nẽmi gafararSa." Kuma bone ya tabbata ga mãsu yin shirki |