Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 14 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿وَمَا تَفَرَّقُوٓاْ إِلَّا مِنۢ بَعۡدِ مَا جَآءَهُمُ ٱلۡعِلۡمُ بَغۡيَۢا بَيۡنَهُمۡۚ وَلَوۡلَا كَلِمَةٞ سَبَقَتۡ مِن رَّبِّكَ إِلَىٰٓ أَجَلٖ مُّسَمّٗى لَّقُضِيَ بَيۡنَهُمۡۚ وَإِنَّ ٱلَّذِينَ أُورِثُواْ ٱلۡكِتَٰبَ مِنۢ بَعۡدِهِمۡ لَفِي شَكّٖ مِّنۡهُ مُرِيبٖ ﴾
[الشُّوري: 14]
﴿وما تفرقوا إلا من بعد ما جاءهم العلم بغيا بينهم ولولا كلمة﴾ [الشُّوري: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba su rarraba ba face bayan da ilmi ya je musu, domin zalunci a tsakaninsu kuma ba domin wata kalma* ta gabata ba daga Ubangijinka, zuwa ga wani ajali ambatacce, da an yi hukunci a tsakaninsu. Kuma lalle ne waɗanda aka gadar wa Littafi daga bayansu, haƙiƙa, suna cikin shakka a gare shi, mai sanya kokanto |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba su rarraba ba face bayan da ilmi ya je musu, domin zalunci a tsakaninsu kuma ba domin wata kalma ta gabata ba daga Ubangijinka, zuwa ga wani ajali ambatacce, da an yi hukunci a tsakaninsu. Kuma lalle ne waɗanda aka gadar wa Littafi daga bayansu, haƙiƙa, suna cikin shakka a gare shi, mai sanya kokanto |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba su rarraba ba fãce bãyan da ilmi ya jẽ musu, dõmin zãlunci a tsakãninsu kuma bã dõmin wata kalma tã gabata ba daga Ubangijinka, zuwa ga wani ajali ambatacce, dã an yi hukunci a tsakaninsu. Kuma lalle ne waɗanda aka gãdar wa Littafi daga bãyansu, haƙiƙa, sunã cikin shakka a gare shi, mai sanya kokanto |