×

Sabõda haka, sai ka yi kira kuma kai ka daidaitu kamar yadda 42:15 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ash-Shura ⮕ (42:15) ayat 15 in Hausa

42:15 Surah Ash-Shura ayat 15 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 15 - الشُّوري - Page - Juz 25

﴿فَلِذَٰلِكَ فَٱدۡعُۖ وَٱسۡتَقِمۡ كَمَآ أُمِرۡتَۖ وَلَا تَتَّبِعۡ أَهۡوَآءَهُمۡۖ وَقُلۡ ءَامَنتُ بِمَآ أَنزَلَ ٱللَّهُ مِن كِتَٰبٖۖ وَأُمِرۡتُ لِأَعۡدِلَ بَيۡنَكُمُۖ ٱللَّهُ رَبُّنَا وَرَبُّكُمۡۖ لَنَآ أَعۡمَٰلُنَا وَلَكُمۡ أَعۡمَٰلُكُمۡۖ لَا حُجَّةَ بَيۡنَنَا وَبَيۡنَكُمُۖ ٱللَّهُ يَجۡمَعُ بَيۡنَنَاۖ وَإِلَيۡهِ ٱلۡمَصِيرُ ﴾
[الشُّوري: 15]

Sabõda haka, sai ka yi kira kuma kai ka daidaitu kamar yadda aka umurce ka, kuma kada ka bi son zũciyõyinsu, kumaka ce, "Nã yi ĩmãni da abin da Allah Ya saukar na littãfi, kuma an umurce ni da in yi ãdalci a tsakãninku. Allah ne Ubangijinmu, kuma Shĩ ne Ubangijinku, ayyukanmu nã gare mu, kuma ayyukanku nã gare ku, kuma bãbu wata hujja a tsakãninmu da tsakãninku. Allah zai tara mu, kuma zuwa gare Shi makõma take

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فلذلك فادع واستقم كما أمرت ولا تتبع أهواءهم وقل آمنت بما أنـزل, باللغة الهوسا

﴿فلذلك فادع واستقم كما أمرت ولا تتبع أهواءهم وقل آمنت بما أنـزل﴾ [الشُّوري: 15]

Abubakar Mahmood Jummi
Saboda haka, sai ka yi kira kuma kai ka daidaitu kamar yadda aka umurce ka, kuma kada ka bi son zuciyoyinsu, kumaka ce, "Na yi imani da abin da Allah Ya saukar na littafi, kuma an umurce ni da in yi adalci a tsakaninku. Allah ne Ubangijinmu, kuma Shi ne Ubangijinku, ayyukanmu na gare mu, kuma ayyukanku na gare ku, kuma babu wata hujja a tsakaninmu da tsakaninku. Allah zai tara mu, kuma zuwa gare Shi makoma take
Abubakar Mahmoud Gumi
Saboda haka, sai ka yi kira kuma kai ka daidaitu kamar yadda aka umurce ka, kuma kada ka bi son zuciyoyinsu, kumaka ce, "Na yi imani da abin da Allah Ya saukar na littafi, kuma an umurce ni da in yi adalci a tsakaninku. Allah ne Ubangijinmu, kuma Shi ne Ubangijinku, ayyukanmu na gare mu, kuma ayyukanku na gare ku, kuma babu wata hujja a tsakaninmu da tsakaninku. Allah zai tara mu, kuma zuwa gare Shi makoma take
Abubakar Mahmoud Gumi
Sabõda haka, sai ka yi kira kuma kai ka daidaitu kamar yadda aka umurce ka, kuma kada ka bi son zũciyõyinsu, kumaka ce, "Nã yi ĩmãni da abin da Allah Ya saukar na littãfi, kuma an umurce ni da in yi ãdalci a tsakãninku. Allah ne Ubangijinmu, kuma Shĩ ne Ubangijinku, ayyukanmu nã gare mu, kuma ayyukanku nã gare ku, kuma bãbu wata hujja a tsakãninmu da tsakãninku. Allah zai tara mu, kuma zuwa gare Shi makõma take
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek