×

Kuma Shi ne ke karɓar tũba daga bãyinSa, kuma Yanã Yafe ƙananan 42:25 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ash-Shura ⮕ (42:25) ayat 25 in Hausa

42:25 Surah Ash-Shura ayat 25 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 25 - الشُّوري - Page - Juz 25

﴿وَهُوَ ٱلَّذِي يَقۡبَلُ ٱلتَّوۡبَةَ عَنۡ عِبَادِهِۦ وَيَعۡفُواْ عَنِ ٱلسَّيِّـَٔاتِ وَيَعۡلَمُ مَا تَفۡعَلُونَ ﴾
[الشُّوري: 25]

Kuma Shi ne ke karɓar tũba daga bãyinSa, kuma Yanã Yafe ƙananan laifuffuka, alhãli kuwa Yanã sanin abin da kuke aikatãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وهو الذي يقبل التوبة عن عباده ويعفو عن السيئات ويعلم ما تفعلون, باللغة الهوسا

﴿وهو الذي يقبل التوبة عن عباده ويعفو عن السيئات ويعلم ما تفعلون﴾ [الشُّوري: 25]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma Shi ne ke karɓar tuba daga bayinSa, kuma Yana Yafe ƙananan laifuffuka, alhali kuwa Yana sanin abin da kuke aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Shi ne ke karɓar tuba daga bayinSa, kuma Yana Yafe ƙananan laifuffuka, alhali kuwa Yana sanin abin da kuke aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Shi ne ke karɓar tũba daga bãyinSa, kuma Yanã Yafe ƙananan laifuffuka, alhãli kuwa Yanã sanin abin da kuke aikatãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek