×

Kuma Yanã karɓa wa waɗannan da suka yi ĩmãni kuma suka aikata 42:26 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ash-Shura ⮕ (42:26) ayat 26 in Hausa

42:26 Surah Ash-Shura ayat 26 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 26 - الشُّوري - Page - Juz 25

﴿وَيَسۡتَجِيبُ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ وَيَزِيدُهُم مِّن فَضۡلِهِۦۚ وَٱلۡكَٰفِرُونَ لَهُمۡ عَذَابٞ شَدِيدٞ ﴾
[الشُّوري: 26]

Kuma Yanã karɓa wa waɗannan da suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma Yanã ƙãra musu (sakamako) daga falalar Sa. Kuma kãfirai sunã da wata azãba mai tsanani

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ويستجيب الذين آمنوا وعملوا الصالحات ويزيدهم من فضله والكافرون لهم عذاب شديد, باللغة الهوسا

﴿ويستجيب الذين آمنوا وعملوا الصالحات ويزيدهم من فضله والكافرون لهم عذاب شديد﴾ [الشُّوري: 26]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma Yana karɓa wa waɗannan da suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma Yana ƙara musu (sakamako) daga falalar Sa. Kuma kafirai suna da wata azaba mai tsanani
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Yana karɓa wa waɗannan da suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma Yana ƙara musu (sakamako) daga falalarSa. Kuma kafirai suna da wata azaba mai tsanani
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Yanã karɓa wa waɗannan da suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma Yanã ƙãra musu (sakamako) daga falalarSa. Kuma kãfirai sunã da wata azãba mai tsanani
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek