×

Kõ zã su ce: "Ya ƙirƙira ƙarya ga Allah ne?" To, idan 42:24 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ash-Shura ⮕ (42:24) ayat 24 in Hausa

42:24 Surah Ash-Shura ayat 24 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 24 - الشُّوري - Page - Juz 25

﴿أَمۡ يَقُولُونَ ٱفۡتَرَىٰ عَلَى ٱللَّهِ كَذِبٗاۖ فَإِن يَشَإِ ٱللَّهُ يَخۡتِمۡ عَلَىٰ قَلۡبِكَۗ وَيَمۡحُ ٱللَّهُ ٱلۡبَٰطِلَ وَيُحِقُّ ٱلۡحَقَّ بِكَلِمَٰتِهِۦٓۚ إِنَّهُۥ عَلِيمُۢ بِذَاتِ ٱلصُّدُورِ ﴾
[الشُّوري: 24]

Kõ zã su ce: "Ya ƙirƙira ƙarya ga Allah ne?" To, idan Allah Ya so, zai yunƙe a kan zũciyarka, kuma Allah Yana shãfe ƙarya kuma Yana tabbatar da gaskiya da kalmõminSa. Lalle ne Shĩ Masani ne ga abin da ke cikin zukata

❮ Previous Next ❯

ترجمة: أم يقولون افترى على الله كذبا فإن يشأ الله يختم على قلبك, باللغة الهوسا

﴿أم يقولون افترى على الله كذبا فإن يشأ الله يختم على قلبك﴾ [الشُّوري: 24]

Abubakar Mahmood Jummi
Ko za su ce: "Ya ƙirƙira ƙarya ga Allah ne?" To, idan Allah Ya so, zai yunƙe a kan zuciyarka, kuma Allah Yana shafe ƙarya kuma Yana tabbatar da gaskiya da kalmominSa. Lalle ne Shi Masani ne ga abin da ke cikin zukata
Abubakar Mahmoud Gumi
Ko za su ce: "Ya ƙirƙira ƙarya ga Allah ne?" To, idan Allah Ya so, zai yunƙe a kan zuciyarka, kuma Allah Yana shafe ƙarya kuma Yana tabbatar da gaskiya da kalmominSa. Lalle ne Shi Masani ne ga abin da ke cikin zukata
Abubakar Mahmoud Gumi
Kõ zã su ce: "Ya ƙirƙira ƙarya ga Allah ne?" To, idan Allah Ya so, zai yunƙe a kan zũciyarka, kuma Allah Yana shãfe ƙarya kuma Yana tabbatar da gaskiya da kalmõminSa. Lalle ne Shĩ Masani ne ga abin da ke cikin zukata
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek