Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 21 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿أَمۡ ءَاتَيۡنَٰهُمۡ كِتَٰبٗا مِّن قَبۡلِهِۦ فَهُم بِهِۦ مُسۡتَمۡسِكُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 21]
﴿أم آتيناهم كتابا من قبله فهم به مستمسكون﴾ [الزُّخرُف: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Ko Mun ba su wani littafi ne a gabaninsa (Alƙur'ani) saboda haka da shi suke riƙe |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko Mun ba su wani littafi ne a gabaninsa (Alƙur'ani) saboda haka da shi suke riƙe |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ Mun bã su wani littãfi ne a gabãninsa (Alƙur'ãni) sabõda haka da shĩ suke riƙe |