Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 22 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿بَلۡ قَالُوٓاْ إِنَّا وَجَدۡنَآ ءَابَآءَنَا عَلَىٰٓ أُمَّةٖ وَإِنَّا عَلَىٰٓ ءَاثَٰرِهِم مُّهۡتَدُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 22]
﴿بل قالوا إنا وجدنا آباءنا على أمة وإنا على آثارهم مهتدون﴾ [الزُّخرُف: 22]
Abubakar Mahmood Jummi A'a, sun ce dai, "Lalle mu, mun sami ubanninmu a kan wani addini (na al'ada) kuma lalle mu, a kan gurabansu muke masu neman shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi A'a, sun ce dai, "Lalle mu, mun sami ubanninmu a kan wani addini (na al'ada) kuma lalle mu, a kan gurabunsu muke masu neman shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ã'a, sun ce dai, "Lalle mũ, mun sãmi ubanninmu a kan wani addini (na al'ãda) kuma lalle mũ, a kan gurãbunsu muke mãsu nẽman shiryuwa |