Quran with Hausa translation - Surah Ad-Dukhan ayat 38 - الدُّخان - Page - Juz 25
﴿وَمَا خَلَقۡنَا ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ وَمَا بَيۡنَهُمَا لَٰعِبِينَ ﴾
[الدُّخان: 38]
﴿وما خلقنا السموات والأرض وما بينهما لاعبين﴾ [الدُّخان: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba Mu halitta slmmai da ƙasa da abin da ke a tsakaninsu ba, alhali kuwa Muna masu wasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu halitta slmmai da ƙasa da abin da ke a tsakaninsu ba, alhali kuwa Muna masu wasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu halitta slmmai da ƙasa da abin da ke a tsakãninsu ba, alhãli kuwa Munã mãsu wãsã |