Quran with Hausa translation - Surah Ad-Dukhan ayat 39 - الدُّخان - Page - Juz 25
﴿مَا خَلَقۡنَٰهُمَآ إِلَّا بِٱلۡحَقِّ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَهُمۡ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[الدُّخان: 39]
﴿ما خلقناهما إلا بالحق ولكن أكثرهم لا يعلمون﴾ [الدُّخان: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Ba Mu halitta su ba face da manufa ta gaskiya, kuma amma mafi yawansu, ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba Mu halitta su ba face da manufa ta gaskiya, kuma amma mafi yawansu, ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba Mu halitta su ba fãce da manufa ta gaskiya, kuma amma mafi yawansu, ba su sani ba |