Quran with Hausa translation - Surah Ad-Dukhan ayat 37 - الدُّخان - Page - Juz 25
﴿أَهُمۡ خَيۡرٌ أَمۡ قَوۡمُ تُبَّعٖ وَٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡ أَهۡلَكۡنَٰهُمۡۚ إِنَّهُمۡ كَانُواْ مُجۡرِمِينَ ﴾
[الدُّخان: 37]
﴿أهم خير أم قوم تبع والذين من قبلهم أهلكناهم إنهم كانوا مجرمين﴾ [الدُّخان: 37]
Abubakar Mahmood Jummi shin, su ne mafifita ko kuwa mutanen Tubba'u, kuma da waɗanda ke a gabaninsu? Mun halaka su, lalle su, sun kasance masu laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi shin, su ne mafifita ko kuwa mutanen Tubba'u, kuma da waɗanda ke a gabaninsu? Mun halaka su, lalle su, sun kasance masu laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi shin, sũ ne mafĩfĩta kõ kuwa mutãnen Tubba'u, kuma da waɗanda ke a gabãninsu? Mun halaka su, lalle sũ, sun kasance mãsu laifi |